Hanyoyin Gyaran Nono Ga Amarya, Budurwa, Uwargida, Da Bazawara'

ZABI DA KANKI KI GYARA DA KANKI Ξ ☚ ✥ π *GYARAN NONO* π✥ Idan muka ce gyaran nono akasari ba kowace mace zata gane me muke nufi ba saboda basu damu da gyarawaba. Alhali kuma rashin gyaran ba karamar illa yake yi masuba Amma su basu San hakanba. To gaskiya yana da matukar muhimmanci da tasiri ga mace ↸☛ Amarya ↸☛ Uwargida ↸☛ Budurwa ↸☛ Bazawara Karanta>>> Hanyoyin Da Ya Kamata Matan Aure Subi Domin Kara Inganta Zaman Aurensu: Malama Juwairiyya Da ku gyara nonon Ku, karki bari nononki hakanan sharaf ba kyan gani sai kaga mace tabar nono a zube, in tana shara maigida yaga suna ta reto kamar an ratayo agwagi a bayan keke, idan kuka Lura sai kuga matan wadansu yarurrukan wadanda ba hausawaba (kamar larabawa) matansu sun tsufa ko sun manyanta Amma martabar nonuwansu nanan daram , ta yadda ko nonuwan wata budurwa a nan baza ka samesu a hakaba. ☛ Hanyoyin da Zaki bi don kada nononki ya fadi ko kuma idan ya fadi kuma kina son ya tashi sune zaki Samu: ☛ Alkama ki rinka yin ...