Posts

Showing posts from August, 2023

Hanyoyin Gyaran Nono Ga Amarya, Budurwa, Uwargida, Da Bazawara'

Image
  ZABI DA KANKI KI GYARA DA KANKI Π☚ ✥ 👙 *GYARAN NONO* 👙✥ Idan muka ce gyaran nono akasari ba kowace mace zata gane me muke nufi ba saboda basu damu da gyarawaba. Alhali kuma rashin gyaran ba karamar illa yake yi masuba Amma su basu San hakanba. To gaskiya yana da matukar muhimmanci da tasiri ga mace ↸☛ Amarya ↸☛ Uwargida ↸☛ Budurwa ↸☛ Bazawara Karanta>>>  Hanyoyin Da Ya Kamata Matan Aure Subi Domin Kara Inganta Zaman Aurensu: Malama Juwairiyya Da ku gyara nonon Ku, karki bari nononki hakanan sharaf ba kyan gani sai kaga mace tabar nono a zube, in tana shara maigida yaga suna ta reto kamar an ratayo agwagi a bayan keke, idan kuka Lura sai kuga matan wadansu yarurrukan wadanda ba hausawaba (kamar larabawa) matansu sun tsufa ko sun manyanta Amma martabar nonuwansu nanan daram , ta yadda ko nonuwan wata budurwa a nan baza ka samesu a hakaba. ☛ Hanyoyin da Zaki bi don kada nononki ya fadi ko kuma idan ya fadi kuma kina son ya tashi sune zaki Samu: ☛ Alkama ki rinka yin ...

Karin Girman Mama/Nono (Breast Enlargement)

Image
  ✥ 👙 GYARAN NONO 👙✥ Idan muka ce gyaran nono akasari ba kowace mace zata gane me muke nufi ba saboda basu damu da gyarawaba. Alhali kuma rashin gyaran ba karamar illa yake yi masuba Amma su basu San hakanba. To gaskiya yana da matukar muhimmanci da tasiri ga mace ↸☛ Amarya ↸☛ Uwargida ↸☛ Budurwa ↸☛ Bazawara Karanta>>>   Amfanin Dabino Da Kuma Magungunan Da Yake Yi Guda 50 Da Ku gyara nonon Ku, karki bar nononki hakanan sharaf ba kyan gani sai kaga mace tabar nono a zube, in tana shara maigida yaga suna ta reto kamar an ratayo agwagi a bayan keke, idan kuka Lura sai kuga matan wadansu yarurrukan wadanda ba hausawaba ( kamar larabawa) matansu sun tsufa ko sun manyanta Amma martabar nonuwansu nanan daram , ta yadda ko nonuwan wata budurwa a nan baza ka samesu a hakaba. ☛ Hanyoyin da Zaki bi don kada nononki ya fadi ko kuma idan ya fadi kuma kina son ya tashi sune zaki Samu: ☛ Alkama ki rinka yin kunu da ita kina sha safe da Rana. ☛ Ko kisamu garin hulba. ☛ Da garin ts...

Abubuwan da suke haddasa fitar farin ruwa a gaban Mace daya kamata ku sani domin magance su

Image
  Farin ruwa wanda a turance ake kira da (white discharge) wanda ke fitowa daga Farjin Mace ko Azzakarin Namiji, a lokacin sha’awa ko da lokacin jima’i ko bayan jima’i, akwai farin ruwan da yake fita daga farji domin taimakawa Mace wajen jima’i. Misali akwai wani nauyin farin ruwa da ake kira da (cervical mucus) shi idan ya fita yana wanke farji tare da kara masa santsi, ya zama kamar an shafa masa wani mai me yauki. Karanta>>>  Hanyoyin Da Ya Kamata Matan Aure Subi Domin Kara Inganta Zaman Aurensu: Malama Juwairiyya Sannan akwai wani ruwa wanda ake kira da (Penile fluid) wanda ke fita ta cikin bututu daya da fitsari yana fita hanya daya da fitsari. Wadannan ruwaye idan aka ga sun fita ba komai bane lafiya ce, wasu lokuta fitar ruwan yana nuni da cewa mutum ya kamu da cutar infection ne, amma in sha Allah zan danyi bayani akan wanne ne na cuta wanne ne na lafiya a cikin su. Karanta>>>   Maganin Karin Hips Mai Sauki Ga Mata Akwai fitar farin ruwa a lokaci...

Yadda Ake Yin Amfani Karo Wajen Yin Matsi Koda Kinyi Haihuwa 10 In Sha Allahu

Image
  YADDA AKE AMFANI DA KARO WAJAN GYARA GABAN MACE 1- Zaki samu Karo sai k daka shi yayi laushi, sai ki dafa Ruwan Zafi ki zuba shi karon Kullun kina tsarki dashi sau 3 A Rana. 2- Zaki Samu karo sai ki Tafasashi Amma ruwan kadan Ake zubawa, idan ya narke Zaki ga yayi Kauri sosai sai ki Ajiye shi idan ya huce zakiga ya zama kamar Kakile. Karanta>>>  Hanyoyin Da Ya Kamata Matan Aure Subi Domin Kara Inganta Zaman Aurensu: Malama Juwairiyya To yadda zakiyi Amfani dashi shine idan ya zaman to kingama komai Oga ya gama Aikinsh Sai ki lakata ki saka A cikin Farjin ki kullun haka da daddare shafiya nayi sai ki wanke. 3- Ta samu Babbar Roba wacce zaki iya zama A ciki Sai ki Zuba Ruwan Dumi sannan ki zuba Dafaffen karon Sai zauna minti 10 -15. Karanta>>>  Dalilan Dake Sawa Nonuwa Suke Zama Kanana Magungunan Da Yake Yi 1- Yana Maganin Vaginal DisCharge wato Fitar farin Ruwa. 2- Yana Hade Gaban mace Koda tayi Haihuwa Goma Zai matse mata Gaban Nata. Karanta>>...