Posts

Showing posts from July, 2023

Ingantaccen Matsi Da Bashi Da Illar

Image
  1-KANUN FARI kisamu kanun fari kidinga jiqawa kinasha har sai ya salamce saiki sake jiqa wani yanasa jikin mace dumi yana maganin sanyi sannan yana ciko gaban mace. 2-LALLE Kisamu lalle kidinga tafasashi kina shiga ruwan yana maganin sanyi yana matse mace. Karanta>>>   Ga Mata Masu Fama Da Rikicewar Al'ada, Karin Mahaifa Ga Magani Fisabidillah 3-TSAKIN KUKA Kisamu tsakin kuka ki dinga zubawa agarwashi kina tsugunnawa yana hana gaban mace wari kuma yana matse mace. 4-KANUN FARI Kisamu kanun fari kizuba akan garwashi kidinga tsugunnawa akai yana matse mace sosai. Karanta>>>   Yadda Zaki Tsuke Gabanki... (Female Only) 5-FARIN MISKI Kisamu farin miski kidinga dangwalowa da abin goge kunne kina matsi dashi zakisha mamaki. 6-MANZAITUN Kisamu man zaitun ki hadashi da man hulba da man kanunfari kidinga matsi dashi hummm ba a magana yar uwa. Karanta>>>   Ga Mata Masu Fama Da Rikecewar Al’ada Ga Magani Da Izinin Allah 7-SASSAQEN BAURE Kisamu sassaq...

Shawara Ga Yan Mata, Matan Aure Harma Da Zawarawa Game Da Maganin Ciwon Sanyi (Infection)

Image
 YANDA ZAKI KARE KANKI DAGA CIWON SANYI (INFECTION): 🌿🌿🌿🌿🌿🌿🌿🌿🌿🌿🌿🌿🌿🌿🌿🌿 SHAWARA GA YAN'MATA DA BAZAWARA HAR DA MATAN AURE: SHARE 🔔 Yana da kyau kafin ki aure ki sha maganin (sanyi ko imfection ) Domin yana Ana abubuwa DA dama cikin Zamantakewar aure: Karanta>>>  Amfanin Ƴaƴan Gwanda Musamman Ga Mata Ciwon sanyi mata wata babbar matsala ce dake addabar mata. Akasarin mata na fama da wannan cutar, daga kauye zuwa birni, matan aure da en mata. Kafin nayi wannan rubutun sai dana tattauna da mata dayawa akan wace cuta ce tafi damun mata a yanzu? Amsar dana samu kuma ita ce 'ciwon sanyi'. Shin menene ciwon sanyi? Meke kawo wannan cutar? Menene maganinta? Taya zan kare kaina daga kamuwa da ita? Domin samun amsoshin wannan tambayoyin ku cigaba da karatu... Menene ciwon sanyin mata? Ciwon sanyi, ko ace toilet infection ko vaginal infection dukka na nuni akan abu dayane. Ciwon sanyi wasu kwayoyin cuta ne dake addabar farjin mace. Wannan kwayoyin cutar na hana ...

Yadda Zaki Matse Ciki Da Waje Cikin Kwana Uku (3) Kacal

Image
☐ YANDA ZAKI ZAMA MAI NI IMA ☐ ☻ Sassaken baure ☻ Mazar kwaila ☻ Zuma ☻ Kanin fari citta Zaki dafa sassaken baure saiki dafa suma sauran kayan dana fada saiki tafasasu kiringa sha sau biyu a rana insha Allah zakisha mamaki. Karanta>>>   Maganin Karin Hips Mai Sauki Ga Mata ▀▀▀▀▀▀▀▀▀▀▀▀▀▀▀▀▀▀▀▀ ❑ MAKALE MATA ❑ Wannan hadin shine ake kira makale mata: ✫ Aya ✫ Waken suya ✫ Kwakwa ✫ Dabino ✫ Madarar ruwa zuma Ki hade su guri daya ki markada sai ki tace ki zuba zuma da madarar ruwa ki rinka sha ke da kanki zakiji tun daga lokacin da kika fara sha Karanta>>>   Amfanin Kubewa Musamman Ga Ma’aurata ▣ Karin ni'ima da dadi ▣ ◘ Garin aya gwangwani hudu 4 ◘ Garin kurna gwangwani 3 ◘ Garin dabino gwangwani biyu 2 ◘ Garin habbatussauda 1 Zaki hada su guri daya ki rinka diba kinasha da madarar lafiyayya (fresh milk)   Karanta>>>   Amfanin Dabino Da Kuma Magungunan Da Yake Yi Guda 50 ▀▀▀▀▀▀▀▀▀▀▀▀▀▀▀▀▀▀▀▀ ✭ GYARA JIKI ✭ ◦ Sabulun salo ◦ Sabulun gana ◦ Lemun...

Domin Samun Girman Mazaunai (Hips) Da Girman Nonuwa

Image
  DOMIN SAMUN GIRMAN MAAZNAI ( HIPS) DA GIRMAN NONUWA:   Karanta>>>   Maganin Zubewar Nono...   Macen da take son Hip dinta suyi manya-manya kamar an hura su, ko kuma take son taga nonuwanta sunyi manya-manya kuma ba za su zube ba, sai ta samu kayan Zaki na gona suna da matukar amfanin a jikin mace, ki daure ki dinga yawan shan su, ga mahadan:   ❇ Madara.  ❇ Sukari. ❇ Lemo. ❇ Ayaba. ❇ Gwanda. ❇ Kankana. ❇ Abarba.   Karanta>>>   Amfanin Hulba A Jikin Yan Mata Dama Matan Aure.   ⬛ YADDA ZAKI HADA ⬛   yar'uwa ki sami kankana ki yankata sai ki sami bulanda mai kyau ki murjeta kamar an markada, itama abarbar kiyi mata haka, ki cire bakin idonta, gwandar ki markade ayar kuma ki dameta kamar fura, lemon kuma kiyi masa sala-sala, sannan a sa a bulanda matse shi, bayan kin gama matse su, sai ki tace su ki saka sukari, da madara, sai ki dama, sai ki sa a firji ko ki daure a Leda ki sami kankara ki Dora a Kai idan Yayi sanyi sai k...

Amfanin Cin Ƙwai Kafin Saduwar Aure

Image
Masana sun gano cewa duk abin daka sha kafin saduwa zai iya yin tasiri a gare ka ko dai yayi tasiri ko kuma ba daidai ba, duk da cewa ya dogara da abin da kake amfani da shi saboda wasu abinci na iya rage karfin jima'i da kuma haifar da lalata ingancin motsin zuciyarka kuma suna taimakawa wajen kwararar jini zuwa sashin jikinka.  Karanta>>>   Maganin Karin Hips Mai Sauki Ga Mata  Kwai na daya daga cikin abincin da masana ke bada shawara ga mutane musamman maza suci kafin kusanci. Karanta>>>   Ga Masu Neman Karin Kiba Ga Hanyar Da Zaku Bi Kwai wani abinci ne na asali a yawancin al'adu na duniya, kuma saboda kyawawan dalilai. Karanta>>>   Yadda Zaki Kula Da Nonuwanki Lokacin Da Kike Shayarwa   Wadannan abubuwan al'ajabi masu cike da fa'idojin kiwon lafiya da yawa waɗanda zasu iya inganta lafiyar gaba da samar da walwala. Karanta>>>   Amfanin Kubewa Musamman Ga Ma’aurata  A cikin wannan yanki mai layi da ɗabi'...

Maganin Rage Tumbi Sadidan Ga Yan Mata Da Matan Aure

Image
 *🍇🍌SIRRIN MALLAKAR MIJI🍓🍒🍈 ✆ whatsApp •┈┈┈••✦✿✦••┈┈┈•✣✣ • • *═─✿ MAGANIN RAGE TUMBI SADIDAN═✿* • • ●↻ ↻● • •• ★ ★ • *_A SAMU_* • 1️⃣--RUWA 2️⃣--NA'A NA'A 3️⃣--LEMON TSAMI 4️⃣---GINGER(DANYAR CITTA) 5️⃣---CUMCUMBER. = YADDA ZA'A HADA Karanta>>>   Yadda Zaki Kula Da Nonuwanki Lokacin Da Kike Shayarwa  Asamu ganyen na'na'a  danye guda 12, danyar citta  markadddaiya cikin qarimin cokalin shayi 1,cucumber madai daiciya guda 1,lemon tsami guda 1, sai asamu mazubi a hadesu sai a sa ruwa litre 1 sai a tafasashi amma kada a bari tiririn ya fita, idan ya tafasa a sauke   idan ya huce sai a sha sau 2 rana har sati 2, insha Allah cikin kwana 3 za'a ga canji amma fa mata adaina kwanciya idan anci abinci sai bayan minti 30. Karanta>>>  Maganin Kurajen Gaba Da Kaikayin Gaba Na Mata ___________________________. _Ayi shere wasu su karu_ ↪️ ~_________________________~ _👁‍🗨MUNA SAIDA *KAYAN MATA KAMAR HAKA*_ ☞   Maganin girman bre...

Domin Dawo Da Martabar Nonuwanki Cikin Sauki

Image
  👙 UPDATE....... 👙 GYARAN NONO 👙 idan muka ce gyaran nono akasari ba kowace mace zata gane me muke nufi ba saboda basu dama da gyarawaba, alhali kuma rashin gyaran ba karamar illa yake yi masuba amma su basu sanhakanba, to gaskiya yana da matukar muhimmanci da tasiri ga mace AMARYA ko UWARGIDA, BUDURWA KO ZAWARA, da ku gyara nononku, karki bar nononki hakanan sharaf ba kyan gani, sai kaga mace ta bar nono a zube, in tana shara mai gida yaga sona ta reto kamar anratayo agwagi a bayan keke, idan kuka lura sai kuga matan wadansu yarurrukan wadanda ba hausawa ba (Kamar LARABAWA KO TURAWA) matansu sun tsufa ko sun manyanta amma martabar nonuwansu nanan daram ta yadda ko nonuwan wata budurwar a nan baza ka samesu a hakaba,to hakan zai iya rage maki tasiri wajen maigida, hanyoyin da zaki bi don kada nononki ya fadi ko kuma idan ya fadi kuma kina son ya tashi sune zaki samu: Karanta>>>  Maganin Kurajen Gaba Da Kaikayin Gaba Na Mata ☞ 👙 Alkama ki rinka yin kunu da ita kin...

Gyaran Nono Cikin Kankanin Lokaci Part 1

Image
  GYARAN NONO GA BUDURWA Wannan wani hadi ne da akeyi don gyaran nono musamman ga budurwa, shi wannan hadi kuma kowace macema intana bukata zata iya amfani dashi saboda tasirinshi, yanda akeyi shine za a samu. Karanta>>>   Maganin Karin Hips Mai Sauki Ga Mata - Garin waken soya - Garin alkama - Garin zogale - Garin bawon lemun zaki - Kunfan maliya - Da zuma. Karanta>>>   Amfanin Kubewa Musamman Ga Ma’aurata Sai kica kudasu guri daya sai ki rinka shafawa a nonon bayan 30mtn ko sama da haka sai ki wanke,sannan kuma ki rinka shan kunun alkama zaki sha mamaki. Karanta>>>   Ga Masu Neman Karin Kiba Ga Hanyar Da Zaku Bi ------------------------------------- DON DAWO DA MARTABAR NONO DA GIRMANSA Ga matar da take son ta dawo da martabar nononta ko girmansa yanda zatayi shine zata samu. - Ganyen sabara mai kyau - Da 'ya'yan alkama suma masu kyau Sai ki rinka nunu dasu, ko kunun gyada, ko kunun alkama, ko kunun shinkafa, ko kunun gero, ko ko ko duk d...

Mene ne Budurci Sannan Ya Ake Dawo Da Shi Idan An Rasa Shi (Virginity)

Image
  BUDURCI (VIRGINITY). BUDURCI (VIRGINITY) Dazu na ce idan na samu lokaci zamuyi magana sosai akai, to gudun kada Abubuwa suyi yawa nace bara nai magana yanzu. Saboda yanzu muna wanu lokaci da yakamata a Kara Jan hankalin Mata da Kuma iyaye akan Abubuwanda ke faruwa na yawaitar yiwa Mata ciki ko Fyade. Amma inshaAllahu zamu danyi bayani yanzu ko kadanne. Karanta>>>  Yadda Ake Matsi Da Tafarnuwa A hitta Allah ya halicci gaban mace da siffofi daban daban tundaga waje Inda ake iya gani da ido har zuwa ciki (Mahaifa kenan). Kuma suna taka rawa sosai a rayuwar kowacce mace, Daga waje Ana iya ganin gaban mace kofa daya zuwa biyu, wadda daya a sama daya kasa. A Hausa ake cewa wajan fitsari da wajen Kashi. Karanta>>>   Tusar Gaba Da Abinda Ke Kawota Yana Da Kyau Ku Karanta Wannan Bayanin To wajan fitsarin shima akwai kofofi Daga ciki, wadda anan ake samun Mahaifa, da kuma kofar da ake yin fitsarin, bayan wadannan akwai kananan kofofi wadda Allah ya halitta wadan...

Hadin Karawa Mace Sha'awa, Dandano Da kuma Cikowar Gaba

Image
  MAI DA TSOHUWA YARINYA Wannan hadin yana ciko da naman gaban mace yana kuma matse gaban mace sannan yana saukar da ni'ima ta wani fanni kuma yana ciko da nono mace. Karanta>>>  Yadda Zaki Hada Sabulun Da Zai Sa Ki Dinga Kyalli, Santsi, Kamshi Da Kuma Maganin Kuraje ↠ Nonon rakumi ↠ Dabino ↠ Kwakwa ↠ Apple ↠ Ayaba ↠ Zuma ↠ Man hulba Karanta>>>  Domin Dawo Da Martabar Nonuwanki Cikin Sauki. Yadda zaki hada da farko zaki tafasa nonon rakumin ki ya huce sai ki jika dabinonki ki cire kwallayen ki hada shi tare da apple sai ki markada idan ya markadu sai ki zuba zuma ki zuba man hulba ki juya shi sosai sai ki zuba a cikin fridge yadda ba zai lalace ba sai ki rinka sha a kullum sai ki samu man hulba kina shafawa a nononki zaki sha mamaki. Karanta>>>  Matsi Ga Sabbin Amare Kafin Kije Gidan Miji. TSALLE DAYA WANNAN HADIN YANA SAURIN SAUKARWA MACE NI'IMA ↛  Aya ↜ Dabino ↜ Kwakwa ↜ Zuma ↜ Madara ruwa Yadda ake hadesu guri daya sai a markado sai...

Amfanin Tazargade Ga Mata Da Maza Da ya kamata Kowa Ya sani

Image
  🌿AMFANIN SHUKAR TAZARGADE 🌿 ---------------------------------------------------- SUNAN SHUKA: الأرطماسيا أبسينثيوم Artemisia Absinthium/Wormwood/Tazargade ASALINTA: Turai, Asiya, Afurka, Kasahen Larabawa, Amurka Karanta>>>   Amfanin Kubewa Musamman Ga Ma’aurata AMFANINTA: 1. Rage radadin ciwon jiki ko na gabobi 2. Kashe cutar zazzafin cizon sauro (Malaria). Da sinadarin wannan shuka ne, da kuma wasu na daban, ake yin maganin Malaria na bature ACT (Artemisinin-based Combination Therapy). Karanta>>>   Ga Masu Neman Karin Kiba Ga Hanyar Da Zaku Bi 3. 'Karfafa garkuwar jikin 'dan adam domin yaqi da cututuka da yaqi da cutar ciwon daji (cancer) 4. Maganin matsalar ciwon ciki wanda yake da alaqa da matsalar madaciyar hanta (gallbladder disorders) Karanta>>>   Maganin Karin Hips Mai Sauki Ga Mata 5. Kashe 'kwari , kunama da korar macizai a gida, a zuba ta a wurin ko ayi hayaki 6. Cizon 'kwari, a shafa manta wurin cizon a fata. Karanta>...

Darasin Ma'aurata: Yadda Zaki Rikita Mai Gida Cikin Kankanin Lokaci.

Image
  ¤═════۩۞۩═════¤ _*Daga zauren*_ _*🍇🍌SIRRIN MALLAKAR MIJI🍓🍒🍈 ✆ whatsApp*_ •┈┈┈••✦✿✦••┈┈┈•✣✣ ° • • _*═─✿ RIKITA MAI GIDA ═─✿*_ • • ●↻ ↻● • •• ★ ★ Kirikita kwakwalwar megida sister kinason kizama tutar soo agurin megida_ Ga yadda zaki hadin kisami 1️⃣--kwakwa (coconut)kaman kwallo uku. 2️⃣---kisami dabino kaman gwangwani hudu. 3️⃣----madara pik. Karanta>>>  Maganin Kurajen Gaba Da Kaikayin Gaba Na Mata Yaya zaki hada? Ki yanka kwakwanki kanana yadda zaiyi blandin ki bare dabinonki sannan kijikashi daidai misali kar yacika jikuwa sannan sai ki hada da kwakwan kiyi blandi ko kikai anukomiki a inji yayi laushi sosai sannan sai kisami rari yar tace kunu ki tace sannan kisami roba ki zuba kisa afreezer yayi sanyi sannan kisami cup kidiba sannan sai ki fasa pik milk kizuba aciki ki sha da safe da rana da marece amen zaki iya sa sugar inkina bukata zai iya kaimi kamar kwana uku kinasha "yar,uwa zaki ban labari zakiga santi gun megida kin zama tutar soo, Ki gwada dadi a b...

Yadda ake amfani da Tumfafiya wajen kara kirman Nono cikin sauki

Image
Tumfafiya wata bishiya ce mai matsakaicin tsayi da ke girma a Yammaci da Gabacin Afrika da kuma wasu sassa na Kudancin Asiya. Karanta>>>  Sirrin Mallakar Miji Ba Boka Ba Malam Haka kuma ana samun tumfafiya a kasar Indiya. Ta kuma kasance daya daga cikin bishiyoyin da cibiyar koyar da hada magani da ke a kasar ta India waton (All India Institute Of Medical Sciences) sun yi nazari na musamman ga wasu muhimman sinadiran da ke kumshe a cikin ganyen tumfafiya inda suka tabbatar da cewa wadannan sinadiran suna maganin gudawa. Karanta>>>  Yadda Zaki Haɗa Ingantaccen Maganin Ciwon Sanyi (Infection) A dalilin haka ne masana maganin tsirran itatuwa na kasar Indiya waton ‘Ayurbedic pharmacopoeia’ suka yi umurni amfani da saiwar da kuma ganye ko kunnuwan tunfafiya a magance asma da daukewar sheda da kuma sauran cututtukan da ake dangantawa da cututtukan huhu. A kasar Hausa, masu maganin gargajiya na amfani da ruwan tumfafiya don warkar da wasu cututtukan fata kamar maker...

Tsumi Ga Amare Da Matan Aure Masu Sauki Kuma Basu Da Illah

Image
  ═─✿ TSUMI BIYU DA ZAKIYI CIKIN SAUKI SUYI MIKI AIKI═─✿ • • ●↻ ↻● • •• ★ ★ • TSUMIN BAURE: Ki samu sassaken baure ki zuba masa ruwa ki dora akan wuta idan ya tafasa zakiga ruwan ya canja kala saiki sauke sannan ki tace ruwan dama kin daka kanun fari saiki zuba garin sannan ki zuba zuma kadan saiki saka bazar kwaila sannan ki mayar dashi kan wuta idan ya tafasa zakiji yana kamshi saiki saukeshi sannan ki ajiyeshi kina shansa sau2 a rana... Karanta>>>   Maganin Karin Hips Mai Sauki Ga Mata TSUMIN RAKE 😗 Ki yanka rake kanana kanana kamar alawar yara sai ki saka a tukunya da ruwa ki jefa kanumfari bada yawa ba fa da yar cittar ki itama ba mai yawa ba sannan ki bare dabinon ki cire kwallon ki jefar kwallon saiki dakashi ya zama gari saiki zuba aciki sai ki dora kan wuta ya dahu sosai sai ki sauke ki matse rake ki cire sannan ki tace ruwan sai kuma ki maida kan wuta ki saka mazalkwaila a ciki sai ta narke sai ki sauke kisa a fridge yayi sanyi kisha. Karanta>>> ...

Matar Da Ta Auri Namijin Da Yafi Karfinta Ga Magani

Image
    MATAR DA TA AURI NAMIJIN DA YAFI KARFINTA YAYA ZATAYI??  TAMBAYA TA 3056 ******************* Assalamu alaikum Don Allah tambaya na anan shine menene hukunci matar da ta auri mijin da yafi karfinta lokacin jima'i?? Yaya zatayi?  AMSA ******* Wa alaikis salam wa rahmatullahi wa barakatuhu.  Karanta>>>  Maganin Kurajen Gaba Da Kaikayin Gaba Na Mata Idan har fin karfin yakai yadda yana chutar da lafiyarta, ko haddasa mata raunuka a gabobinta na jima'i, kuma babu damar da zata iya jurewa ko kuma shi mijin yabita ahankali, to addini ya bawa wliyyan auren damar u zauna atsakaninsu domin u sulhuna u samar da mafita ga wadannan ma'auratan kamar yadda umurnin yazo acikin suratun Nisa'i. Karanta>>>   Amfanin Cin Ƙwai Kafin Saduwar Aure Amma idan ya zamto dama Qaramar yarinya ce wacce shekarunta basu yawaita ba, Ko kuma budurwa ce wacce bata ta'ba sanin 'da namiji ba,  zata iya yiwuwa hakan yana faruwa ne ta dalilin Qarancin shekarunta d...

Amfanin Ganyen Dalbejiya Guda 16 Musamman Ga Mata

Image
- Itacen dalbejiya ya kasance mai matukar amfani ko a la’adar bahaushe - Yana yin magunguna daban-daban na cutukan da ke addabar jikin dan Adam - Ganyen na tsarin iyali, maganin dafi, maganin kwari,hana kamuwa da cutukan jima’i da sauransu Itacen dogon yaro ko kuma dalbejiya ya kasance ice mai matukar amfani ko a al’adar bahaushe. Ana kiran itacen da ‘Neem tree’ a turance. Tana da daci amma tana da matukar amfani a jikin dan Adam. Ga wasu amfanin dalbejiya a jikin mutum: 1. Ganyen dalbejiya na kare mutum daga kamuwa da cutar bugawar zuciya, musamman idan aka dafa ganyen ana shan ruwan kamar shayi. 2. Yana taimakawa wajen tacewa da tsaftace jinin jikin mutum. 3. Ganyen na maganin cutar zazzabin cizon sauro da typhoid. 4. Yana maganin cutar ciwon ciki, musamman idan mutum ya murde saboda wani abinci da aka ci. 5. Ganyen dalbejiya da man shi na gyara fatar jikin mutum. 6. Ganyen na maganain saiko, amosanin kai da kuma sa tsawon gashin kai. 7. Ana iya amfani da man dalbejiya a matsayin dab...