Amfanin Tazargade Ga Mata Da Maza Da ya kamata Kowa Ya sani

 🌿AMFANIN SHUKAR TAZARGADE 🌿

----------------------------------------------------

SUNAN SHUKA: الأرطماسيا أبسينثيوم Artemisia Absinthium/Wormwood/Tazargade

ASALINTA: Turai, Asiya, Afurka, Kasahen Larabawa, Amurka


Karanta>>> Amfanin Kubewa Musamman Ga Ma’aurata

AMFANINTA:

1. Rage radadin ciwon jiki ko na gabobi

2. Kashe cutar zazzafin cizon sauro (Malaria). Da sinadarin wannan shuka ne, da kuma wasu na daban, ake yin maganin Malaria na bature ACT (Artemisinin-based Combination Therapy).

Karanta>>> Ga Masu Neman Karin Kiba Ga Hanyar Da Zaku Bi

3. 'Karfafa garkuwar jikin 'dan adam domin yaqi da cututuka da yaqi da cutar ciwon daji (cancer)

4. Maganin matsalar ciwon ciki wanda yake da alaqa da matsalar madaciyar hanta (gallbladder disorders)

Karanta>>> Maganin Karin Hips Mai Sauki Ga Mata

5. Kashe 'kwari , kunama da korar macizai a gida, a zuba ta a wurin ko ayi hayaki

6. Cizon 'kwari, a shafa manta wurin cizon a fata.

Karanta>>> Maganin Kurajen Gaba Da Kaikayin Gaba Na Mata

7. Korar iskan jinnu da harin maita/mayu, hayaki ko/da shayinta

8. Maganin rashin narkewar abinci a ciki (indigestion)

Karanta>>> Sirrin Mallakar Miji Ba Boka Ba Malam

9. Karin sha'awa (increasing libido)

10. Maganin ciwon damuwa (depression)

Karanta>>> Amfanin Hulba A Jikin Yan Mata Dama Matan Aure.

11. Maganin yawan mantuwa

12. Maganin rashin cin abinci

13. Da sauransu/amfaninta nada yawa.

Karanta>>> Ga Mata Masu Fama Da Rikecewar Al’ada Ga Magani Da Izinin Allah

------------------------------------------------

YANDA ZA'A IYA AMFANI DA ITA:

(a) Ayi shayi da tazargade, a tace shayin asha ruwan , za'a iya sanya zuma , da zuma ko babu zuma asha.

Karanta>>> Tusar Gaba Da Abinda Ke Kawota Yana Da Kyau Ku Karanta Wannan Bayanin

(b) Ayi hayakin tazargade da garwashin wuta domin korar iskan shedanu ko harin mayu/maitu, a lullu6e da zani, za'a iya kuma yin shayinta a sha.

Karanta>>> Maganin Toilet Infection Da Izinin Allah

(c) A zuba ta wurin da macizai ko kunamu ke zama a gida ko hanyarsu, zasu gudu.

(d) A shafa manta ga jiki inda yake ciwo.

Karanta>>> Yadda Zaki Haɗa Ingantaccen Maganin Ciwon Sanyi (Infection)

------------------------------------------------

ABUBUWANDA ZATA IYA HADDASAWA MARAR DADI (SIDEEFFECTS):

Yawan amfani da ita na tsawon lokaci da adadi mai yawa yana iya sanya abubuwa masu illa ga lafiya maimakon neman lafiyar, , tazargade na iya sanya mutum ganin waibuwa (ta 'karya) saboda yawan shan ta, tana kuma iya sanya rashin bacci, mafarkin ban tsoro, juwa, kyarma, ciwon ciki da sauransu.

Karanta>>> Fassarar Mafarkin Tashi Sama Kamar Tsuntsu

------------------------------------------------

GARGADI: Kada mace mai juna-biyu ko shayarwa tayi amfani da tazargade, zata iya zama abu mai hadari gare ta da yaronta. 

MEDICAL DISCLAIMER: Wannan jawabai basa nufin tazargade zata iya maye gurbin magungunan da aka bawa marar lafiya a asibiti. Bayanai ne kawai da mai bincike ya cirato daga wasu ma6u66ugar ilimi wanda suna bukatar karin hujjoji/bayanai da binciken kimiyya na masana akan amfaninta kafin cikakken amfani da ita ko izinin masani kwararre ga marar lafiya.

Karanta>>> Fassarar Mafarkin Koren Macij

Allah yasa mu dace.

Comments

Popular posts from this blog

Amfanin Ganyen Dalbejiya Guda 16 Musamman Ga Mata

Amfanin Cin Ƙwai Kafin Saduwar Aure

Maganin Rage Tumbi Sadidan Ga Yan Mata Da Matan Aure